Me ka ke nema?


Shafin Farko

Tutar Amurka



Tutar Amurka Hoto: The White House


Gabatarwa

Tutar Amurka an tsara ta cikin launuka uku: shuɗi, ja da kuma farin launi. Sifar Tuta

  1. Shuɗin dagi: yana daga saman kusurwar tutar ta hagu wadda ke ɗauke da taurari hamsin. Waɗannan taurari suna wakiltar adadin jahohin Tarayyar Amurka ne guda hamsin.
  2. Farare da shuɗayen layuka: Akwai farare da shuɗayen layuka guda goma sha uku da aka jera su a kwance. Waɗannan layuka kuma suna wakiltar adadin asalin tsofaffin ƙasashen mulkin-mallaka ne da suka kafa tushen wannan Tarayya ta Amurka. Ana kiran waɗannan ƙasashe da Old Glory a Turance.


Tura wannan shafi zuwa ga abokai ta:


Latsa madannin "Like" ka nuna goyon baya ko kuma "Share" ka yaɗa shafin



Sauran Shafukanmu:

Rumbun Ilimi   Maidarasu    Balangada    Tashar Yutub